MAGANIN ZUBAR JINI YAYIN AL'ADA
Hakika wannan babbar matsalace da take cutar da mata da dama, saidai wasu lokuta matan su suke janyo hakan ta r yin anfani da magani domin janyo al'ada ko nisantar da al'ada domin wadansu dalilai. Wasu lokuta kuwa sukanyi anfani da maganin tazarar haihuwa Wanda likitoci basu tantanceba daga baya sai ayita fama da matsalolin jini da ciwon Mara. To alhamdu lillah idan macce tana yawan zubar jini yayin al'ada wanda asali ba ita ta janyo hakanba, to akwai binciken malaman musulunci wadanda suka tabbatar da magani kamar haka
YANDA ZA'A HADA MAGANIN
Asamu ganyen gawo ashanya bayan ya bushe sai adaka atankade
AWUN SHAN MAGANIN
Asha cokali biyu acikin ruwan dumi kofi daya sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
Zata samu garin gauta cokali 5 (wani itacene da yake fito a inda yakeda sanyi yanada yaya kanana wadanda idan aka fasa zaaga cikinsu kamar wasu yaya a ciki), sai a samu garin Habba cokali 5 (habbatis sauda) sai tasamu Zuma rabin kofi tasamu man Zaitun cokali 10.

No comments:
Post a Comment