MAGANIN LIMONIYA MAI CUTARWA
Wanda Allah ya jarabce shi da wannan cuta sai ya nemi wadanan mahadai kamar haka:-
1. Garin habbatus sauda cokali 1
2. Garin tafarnuwa cokali 1
3. Ruwan tumatir rabin kofi
4. Gishiri dan kadan kimanin rabin karanin cokali.
Sai ahadasu waje guda agarwaya.
AWUN SHAN MAGANIN
Asha rabin kofi kafin ayi hasur. In kuma ba awatan azumi bane sai asha da safe tun kafin aci komai zuwa kwana bakwai.
za a samu
lafiya da ikon Allah.





No comments:
Post a Comment